iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Kungiyar 'yan ta'adda ta Ansar al-Muslimin a bilad Sudan da ke yammacin Afirka ta sanar da cewa ta shiga cikin kungiyar al-Qaeda a yankin Magrib.
Lambar Labari: 3486784    Ranar Watsawa : 2022/01/05

Bangaren kasa da kasa, Nuraddin Muhammadi daya daga cikin jami’an ma’aikatar kula da harkokin addini a kasar Aljeriya ya bayyana cewa nan ba da jimawa za a fara gyaran makarantun kur’ani a kasar.
Lambar Labari: 3481226    Ranar Watsawa : 2017/02/13